Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Samira: Mayar Da Hankali Wajan Karatu Da Tunanin Dogaro Da Kai Ya Kamaci Matasa


Samira Hasana, ta ce ta karanci harshen Turanci kuma tana son aikin da take yi a yanzu, duk kuwa da cewar bata fuskanci wata matsala ba a yayin da take karatun, duk da yake a cewarta ba lallai ya kasance a taru a zama daya ba.

Malamar ta kara cewa babban burinta a rayuwa shine ta zama uwa ga wadanda basu da ita, watau ta zama uwar matasa mussamam wajen basu shawarwarin da zasu zama wasu a cikin al’mmarsu.

Daga karshe kuma ta kara da jan hanakalin matasa da su maida hankali wajen lura da karatunsu mussamam ma a yanzu da ake zamanin wayewar kai ta hanyar da zasu dinga amfani da na’urorin zamani wajen inganta karatunsu. Samira ta ja hankalin matasa da su zamo masu dogaro da kai su kuma tsaya kan kafafunsu.

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:11 0:00

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG