No media source currently available
Kabiru Adamu kwararre ne akan fannin tsaro na kasashen Africa da yankin Sahel, kuma yayi wa Muryar Amurka karin Haske kan rahoto da Bankin Duniya ta fitar kan rincabewar al’amura a wasu jihohin Arewacin Najeriya.