WASHINGTON D.C. —
A cikin shirin na mu na wannan makon, Wakilinmu Alphonsus Okoroigwe ya tambayi, Alhaji Sani Nnaji, a lokacin da gwamnatin jihar Zamfara ta basu filaye su je su yi noman auduga ko akwai wasu matakai na tsaro da ta ba su?