WASHINGTON D.C. —
Shirin noma tushen arziki na wannan makon, zai daura a inda muka tsaya a tattaunawa da shugaban Ma'aikatar Inganta Halittar Tsirrai Ta Najeriya Farfesa Abdullahi Mustapha kan ayyukan ma'aikatar bayan da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sanya hannun kan dokar da za ta ba dama na bunkasa abubuwa da suka jibanci iri da noma.