Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Batutuwan Da Suka Shawa Masu Sarrafa Shinkafa Kai A Najeriya, Kashi Na Hudu, Yuni 1, 2021


Mohammed Baballe
Mohammed Baballe

A cikin shirin mu na wannan makon, wakilin mu Hassan Maina Kaina ya tambayi Alhaji Sadik Kassim yanzu ko nawa ne kiyasin masu noman shinkafa a Najeriya, sannan mene ne abin da suke da bukata gwamnati ta yi musu don kara bunkasa samar da shinkafa ‘yar gida a Najeriya.

NOMA TUSHEN ARZIKI: Batutuwan Da Suka Shawa Masu Sarrafa Shinkafa Kai A Najeriya - 6'24
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:25 0:00


XS
SM
MD
LG