Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NAKASA BA KASAWA BA: Matsalolin Da Suka Biyo Bayan Canjin Takardar Naira, Fabrairu 9, 2023


Souley Mummuni Barma
Souley Mummuni Barma

Nakasassu a sassan Najeriya sun fada halin damuwa sakamakon matsalolin da suka biyo bayan canjin takardar Naira.

Rashin wadatar sabbin takardun kudi a bankuna da dogayen layukan da ala’marin ya janyo wani abu ne da a yanzu haka ya haifar da tarnaki ga harkokin nakasassu, inda a wasu yankunan ma harkoki suka tsaya cik.

Wannan shi ne abin da shirin nakasa na wannan makon ke maida hankali akai tare da wasu masu bukata ta musamman da ke jihar Kano.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

NAKASA BA KASAWA BA: Matsalolin Da Suka Biyo Bayan Canjin Takardar Naira
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:01 0:00

XS
SM
MD
LG