Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mutum 129 Sun Mutu A Yunkurin Tserewa Daga Gidan Yarin Congo


Mutum 129 Sun Mutu A Yunkurin Tserewa Daga Gidan Yarin Congo
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:10 0:00

Gwamnatin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo ta ce akalla mutum 129 ne aka kashe a lokacin da suke kokarin tserewa daga gidan yarin na Makala da ke Kinshasa babban birnin kasar da yammacin ranar Lahadi. Hukumomin kasar sun ce an shawo kan lamarin ya zuwa yanzu.

XS
SM
MD
LG