0
Mutane Dubu Saba'in Sun Yi Jerin Gwano a Biranen Kasar Faransa, Janairu 11, 2015
Kai farmaki kan 'Charlie Hebdo'.

1
Dubban mutane tara a birnin Paris, Janairu 11, 2015.

2
Dubban mutane tara a birnin Paris, Janairu 11, 2015.

3
Sojojin Faransa bayan harin da aka kai birnin Paris.

4
Shugaban Isra'ila Benjamin Netanyahu, Shugaban Mali Ibrahim Boubacar Keita, Shugaban Faransa Francois Hollande, Shugaban Jamus Angela Merkel, Shugaban EU Donald Tusk, da Shugaban Falasdinawa Mahmoud Abbas a Paris.