Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Musulmai da Kirista Abokan Gaban 'Yan Boko Haram ne


Chris Olukolade da Mike Omeri. (File Photo)
Chris Olukolade da Mike Omeri. (File Photo)

Yakamata Musulmi da Kirista sun Hada Kai Domin Yakar Boko Haram.

Mallaman addinai a Najeriya, na kira da babbar murya, cewar yakamata dasu hada kai da junan su na fuskantar gaskiya, domin samo hanyoyin warware matsalolin 'yan Boko Haram.

Rev. Steve Dabi Mamza, limamin darikar Katolika, a jihar Adamawa, yace hadin kai ya zama wajibi ganin yanda 'yan ta'addan ke kai hare-hare Masallatai da Coci Coci.

Ya kara da cewa Musulmai da Kirista abokan gaban 'yan Boko Haram ne saboda haka domin babu wanda suke ragawa inda suka fara aikn ta'addancin su.

Chima, da yake fadi albarkacin bakinsa Ustaz Dauda Muhammad Bello, ya shawarci, Gwamnonin arewa, dasu tashi tsaye, ganin abubuwan dake faruwa a yankin.

Musulmai da Kirista Abokan Gaban 'Yan Boko Haram ne - 3'10"
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:10 0:00

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG