A Ghana kuma, tun bayan bullar cutar Marburg mai hadari sosai a kasar, mutane a Kumasi da ke yankin Ashanti sun shiga cikin fargaba game da yiwuwar bazuwar cutar zuwa wurare da dama.
Mazauna Kumasin Sun Yi Kira Ga Hukumomin Lafiya Da Su Dauki Kwararan Matakai Don Dakile Yaduwar Cutar Marburg