Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Matsanancin Zafi Ya Kashe Mutane Talatin A Japan


mata mace tana sanyaya kanta da kankara
mata mace tana sanyaya kanta da kankara

Ana fama da wani irin matsanancin zafi a kasar Japan.

Mutane talatin sun mutu sakamakon yanayin na zafi, yayinda aka kai dubbai asibitai a duk fadin kasar.

Jami’an sun shawarci al’ummar kasar su rika shan ruwa sosai, su kuma zauna a dakin dake da na’urorin sanyaya wuri domin gudun bugun zuciya da matsanancin zafi ke haifarwa.

Yanayin zafin ya kai maki 40.9 a ma’aunin Celsius ko kuma dari da biyar ma’aunin Faranhait a tsakiyar Japan, yayinda a birnin Kyoto aka yi kwana bakwai jere a yanayin zafi da ya kai ma’auni Celsius 38.

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

Facebook Forum

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG