Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MATASA A DUNIYAR GIZO: Mafita Game Da Matsalar Yada Bidiyon Tsaraici A Shafukan Sada Zumunta- Oktoba 06, 2024


Halima AbdulRauf
Halima AbdulRauf

Shirin Matasa a duniyar Gizo na wannan makon ya yi nazari ne a kan mafita ga matsalar yada bidiyoyin tsiraici a dandalin sada zumunta musamman Tiktok.

Wannan batu dai ya kara tsananta sakamakon yadda aka gano guruf-guruf a kan wasu manhajoji kamar su WhatsApp, inda ake zargin ana yin gasa da tallar jiki da bidiyoyin, don jawo ra’ayin mutane daban-daban da ka iya kai ga fadawa cikin musibu daban-daban.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

MATASA A DUNIYAR GIZO: Mafita Game Da Matsalar Yada Bidiyon Tsaraici A Shafukan Sada Zumunta .mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:15 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG