Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mataimakin Shugaban Amurka ya Fayyace Matsayin Amurka Kan Tarzomar Iran


Mike Pence-Mataimaki Shugaban Amurka
Mike Pence-Mataimaki Shugaban Amurka

Mataimakin shugaban kasar Amaurka Mike Pence ya lashi takobi cewa Amurka zata marawa masu zanga zangar kin jinin gwamnatin Iran baya kuma yace shugaba Donald Trump ya shirya yaba bada goyon baya ga masu zanga zangar ba da kalaman baki kadai ba.

A hirar da yayi da Greta Van Susteren, wata mai bada tarbacce ga shirye-shiryen gidan rediyon nan na VOA a ofishinsa a jiya Laraba, yace, da farko ya kamata a san cewa Iran itace kan gaba wurin bada tallafi a ayyukan ta’addanci a duniya.

Yace, baicin zalunci da take hakkokin al’ummanta, Iran tana kuma aika yan ta’adda zuwa wasu kasashe dake yankin sannan kiuma m tana ci gaba da zama kasar dake da tasiri mai yawa da kuma hatsari a wannan yankin.

Sai dai kuma Pence yaki bada da karin bayani a kan matakan da Amurka ka iya dauka kan wannan lamari na Iran, yana mai cewar, akwai matakan bada taimako na musamman da Amurka da sauran kasashen duniya zasu iya baiwa mutane Iran, idan suka ci gaba da dagewa wajen neman yancinsu.

Facebook Forum

Shugaba Donald Trump ya ba gwamnatinsa damar tasa keyar bakin haure daga kasar, da kai wasu kurkuku na Guantanamo Bay dake Cuba
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p

No media source currently available

0:00 3:00 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
Malam Shehu Kanam mai sharhi kan al’amura ya mana karin bayanin matsayin dalilan yawaitar fashewar tankokin man fetur a Najeriya
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p

No media source currently available

0:00 4:23 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

Karin haske akan dalilan dake kawo aukuwar haduran tankar mai a Najeriya da musabbabin karuwar wannan lamari a baya-bayan nan
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p

No media source currently available

0:00 4:37 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG