Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Masu Fafutuka A Namibia Sun Bukaci Hallata Amfani Da Wiwi A Harkar Kula Da Lafiya

Masu Fafutuka A Namibia Sun Bukaci Hallata Amfani Da Wiwi A Harkar Kula Da Lafiya
please wait

No media source currently available

0:00 0:15:00 0:00

Bisa bayanan WHO, wasu jerin bincike da aka gudanar sun nuna cewa ganyen tabar wiwi yana da tasiri a fannin maganin cututtuka daban-daban, daga cikin su, har da yanayin tashin zuciya da ammai.

XS
SM
MD
LG