Accessibility links
Koma Ga Cikakken Labari
Koma Ga Babbar Kofa
Koma Ga Bincike
Labarai
Najeriya
Afirka
Amurka
Sauran Duniya
Kiwon Lafiya
Rediyo
Shirin Safe 0500 UTC (30:00)
Shirin Hantsi 0700 UTC (30:00)
Shirin Rana 1500 UTC (30:00)
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00)
Shirin Dare 2030 UTC (30:00)
Kallabi 2030 UTC (30:00)
Bidiyo
Taskar VOA
Rahotannin Taskar VOA
Lafiyarmu
Rahotannin Lafiyarmu
VOA60 Afirka
VOA60 Duniya
Bidiyo
Fadi Mu Ji
Wasanni
Nishadi
Sana’o’i
Shirye-shirye
Biyo Mu
Harsuna
Search
Kai-tsaye
Kai-tsaye
Search
Na Baya
Na Gaba
Labari da Dumi-Duminsa
Rumbun Hotuna
Hotunan Wasu Wasannin Damben Marigayi Muhammad Ali Tun Fara Dambensa
19:35 Yuni 06, 2016
Hotunan Wasu Wasannin Damben Marigayi Muhammad Ali Tun Fara Dambensa
2
Zakaran damben ajin masu nauyi na duniya Muhammad Ali, tsaye a kan Sonny Liston, wanda ya buge cikin minti daya da fara dambensu a Lewiston dake Jihar Maine ranar 25 Mayu, 1965. Muhammad Ali shi kadai ne ya taba rike kambin damben duniya na ajin masu nauyi har sau uku.
3
Muhammad Ali yana kalubalantar Sonny Liston da ya tashi su ci gaba da bugawa, a bayan da shi Liston a lokacin ya ki yarda ya kira Ali da sabon sunansa, yana kiransa da tsohon sunansa Cassius Clay.
4
Muhammad Ali a lokacin da ya doke zakaran damben duniya na wancan lokaci, George Foreman ya kwace masa kambi a gwabzawarsu ta Kinshasa a tsohuwar kasar Zaire, ranar 30 Oktoba 1974. Wannan karawa ce aka yi mata lakabin
"Rumble In The Jungle."
5
George Foreman lokacin da zai dunguri kasa a karawarsu da Muhammad Ali a Zaire
Domin Kari
Hotunan Wasu Wasannin Damben Marigayi Muhammad Ali Tun Fara Dambensa
Back to top
XS
SM
MD
LG