KADUNA, NAJERIYA —
Shirin Manuniya na wannan makon, ya sake nazari ne a kan maganar canjin kudi da kuma halin da Najeriya ke ciki a yayin da ake dumfarar zaben 2023.