Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Barazanar Janye Bada Agaji A Jihar Borno


Kayayyakin Abinci Domin Tallafawa 'Yan Gudun Hijira A Jihar Borno
Kayayyakin Abinci Domin Tallafawa 'Yan Gudun Hijira A Jihar Borno

Majilisar Dinkin Duniya tace zata dage bada agajin jin kai a jihar Bornon Najeriya har sai an kara ingata matakan tsaro, daukar wannan matakin ya biyo bayan harin kwanton baunar da aka kaiwa ayarin Majilisar a jiya alhamis wanda kuma ba a san ko su wanene ba.

Hukumar dake kula da jin dadin yara ta Majilisar, wato UNICEF tace an jiwa daya daga cikin ma'aikatan ta ciwo shida wani ma'aikacin kwangilar hukumar, wadanda yanzu haka suke wani asibiti suna jinya.

Sai dai hukumar bada bada cikakken nayanin yadda wannan lamari ya faru ba.

Ita dai wannan tawagar ta tafi Borno ne dauke da kayayyakin jin kai daga gari Bama zuwa babban birnin jihar wato Maiduguri, inda nan ne tungan ‘yan boko haram din, UNICEF tace zata kai kayayyakin ne domin ko ana matukar bukatar su a wannan wuri.

Tace wannan harin ba wai ya shafi maaikatar hukumar ta UNICEF bane kawai hatta su kansu wadanda suke sansanin ‘yan gudun hijira ya shafe su domin suna cikin halin oni ‘yasu.

Kungiyar likitocin nan masu bada agaji kyauta da ake kira da turanci Doctors without Borders sunyi gargadin cewa mutane sama da dubu dari biyar a jihar Borno na bukatar taimakon gaggawa.

Alkaluma daga watan Janairu sun nuna ana ci gaba da samun hauhawar farashin kayan abinci, na mai da na gidaje da sauransu a Amurka
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 0:03:02 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

Bayan wasu shekaru kasuwanni na rufe saboda matsalar tsaro a yankin Birnin Gwari na jihar Kaduna, a yanzu harkoki sun fara dawowa
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 0:02:31 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
Malam Bello Abba Yakasai masani kan harkokin noma ya yi karin haske akan matsalar tsaro ga manoma da hanyoyin magance wannan matsala
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p

No media source currently available

0:00 0:04:20 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG