Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Majalisar Dinkin Duniya Ta Ce Yunwa Na Shafar Kusan Kashi 10 Cikin 100 Na Mutane A Duniya

Majalisar Dinkin Duniya Ta Ce Yunwa Na Shafar Kusan Kashi 10 Cikin 100 Na Mutane A Duniya
please wait

No media source currently available

0:00 0:05:28 0:00

Gajiya, jiri, da rashin kiba wasu alamun rashin samun ingantaccen abinci mai gina jiki ne. Haka kuma kiba, rashin abinci mai gina jiki yana da alaka da rashin wadataccen abinci ko idan ya yiyawa, rashin daidaituwar abinci mai gina jiki, ko rashin ingancin abinci.

XS
SM
MD
LG