A birnin Yamai babban birnin Jamhuriyar Nijar magoya bayan jam'iyyar MODEL LUMANA wadda ta kasance jaorar jam'iyyun adawa sun yi gangami.
Makasudin wannan gangamin shi ne su jaddada cewa kawunansu na hade kuma har yanzu suna goyon bayan shugaban jam'iyyar wanda har yanzu yana gudun hijira a kasashen waje bisa zargin cewa yana cikin masu safarar jarirai.

Facebook Forum