LAFIYARMU: Kwararru Sun Ce Auren Wuri Yana Tasiri Ga Lafiya Da Rayuwar ‘Yaya Mata
Alkaluman sun nuna cewa, yara mata da aka aurar da su a kananan shekaru sun fi kasancewa cikin hadarin fuskantar cin zarafin aure, da kasancewa cikin hadarin kamuwa da cututtukan zuciya, cututtukan da ake kamuwa da su ta hanyar mu’amalar aure (jima’i), matsalar tabin kwakwalwa da kuma haihuwa.
Zangon shirye-shirye
-
Disamba 17, 2024
🩺 LAFIYARMU: Abubuwan da Ka Iya Janyo Matsalar Rashin Karfin Gaba