Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kungiyar Izala Tayi ALLAH Waddarai da Hana Sanya Hijabi a Kasar Chadi


Mata da Hijabi.
Mata da Hijabi.

Duniya yau abinda ake tutiya dashi demokaradiyya

Yanzu haka dai kungiyoyin addini a kasashen Africa sun fara mayar da matrtani akan matakin da gwamnatin kasar Chadi ta dauka na haranta sanya nikabi saboda matakan tsaro biyo bayan wani kunar bakin wake da ya hallaka mutane a kasar ta Chadi a cikin makon jiya, kungiyar Izala na cikin kungiyoyin dake waazi a kasashen Africa ta yamma Sheik Sambo Rigacikum shine mataimakin shugaban kungiyar a Najeriya.

‘’Duniya fa yau abinda ake tutiya dashi demokaradiyya sukan mata lakabi da cewa Government of the People By the people for the people, to in demokaradiyya akeyi a duniya dome wasu zasu dauki nikabi ko hijabi suce salo ne na gudanar da addinin su sannan wata gwamnati tace zata hana su in anyi haka ina demokaradiyyar take’’

Ga dai Mustafa Nasir Batsari da Karin bayani

please wait

No media source currently available

0:00 0:01:16 0:00

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG