Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kotun Tarayya Ta Soke Zaben Gwamnan Jihar Abia


Dazu dazunnan wata babbar kotun Tarayya dake Abuja ta soke zaben gwamnan jihar Abia.

Kotun karkashin jagorancin mai shari'a Okon Abang, ta zartar da hukuncin soke zaben Gwamna Okeazi Ikpeazu ne saboda Mika takardun biyan haraji na karya da ya yi.

Saboda haka kotun ta umarci gwamnan da ya tattara nasa yanasa ya fice daga gidan gwamnati ba Tare da bata lokaci ba.

Karin bayani na nan tafe....

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG