Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kenya Ta Tura Tawaga Zuwa Somalia Domin Neman A Saki 'Yar Faransa Da Aka Kama

Mafasa cikin teku daga Somalia,suka sace wata 'yar Faransa a wan gari dake kan gabar teku.
Mafasa cikin teku daga Somalia,suka sace wata 'yar Faransa a wan gari dake kan gabar teku.

Kenya ta tura masu shiga tsakani zuwa Somalia domin neman a sako wata mace ‘yar kasar Faransa da aka sace a kasar a wani wurin gandun ‘yan yawon bude ido.

Kenya ta tura masu shiga tsakani zuwa Somalia domin neman a sako wata mace ‘yar kasar Faransa da aka sace a kasar a wani wurin gandun ‘yan yawon bude ido.

Ministan ma’aikatar yawon bude ido Najib Balala ya gayawa sashen Swahili na Muriyar Amurka haka. cewa Kenya ta tura wata ‘yar tawaga da zasu yi kokarin ganin an saki Marie Dedieu, ta yin shawarwari ko kuma su kubutadda da ita.

‘Yar shekaru 60 da haifuwa Dedieu tana amfani da keken masu laruri, ‘yan bindiga daga Somalia suka kamata ranar Asabar daga gidanta dake kan gabar teku. Jami’an tsaron kenya sun yi musayar wuta da ‘yan bindigan, amma suka tsere cikin karamin jirgin ruwa. Jami’an Kenya suna aza laifin satar kan kungiyar al-shabab.

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG