Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Jirgin Saman Sojojin Najeriya Ya Fadi A Nijer


Mushen jirgin sama
Mushen jirgin sama

Da misalin karfe goma sha biyun rana jirgin sojojin Najeriyar ya fadi a Tillabery a can yankin yammacin kasar jamahuriyar Nijer

Dazu nan da rana wani jirgin saman yakin sojojin Najeriya samfurin AlfaJet kirar kasar Faransa ya fadi a Tillabery a yankin yammacin Nijer jim kadan bayan tashin shi daga babban filin jirgin saman Diori Hamani na Niamey.

Wakilin Sashen Hausa a Niamey Abdoulaye Mamane Amadou ya ce hukumomi sun tabbatar da faduwar jirgin saman kuma duka mutane biyun da ke ciki sun mutu amma ba su ce uffan ba har ya zuwa lokacin da ya aiko ma na wannan rahoto.
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:36 0:00
Shiga Kai Tsaye
Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG