Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Jerin Jami'o'in Amurka Wanda Suka Fi Nagarta A Wannan Shekara


Jami'ar Princeton
Jami'ar Princeton

Wata sananniyar mujallar Amurka ta fitar da jadawalin jerin jami'o'in Amurka mafi nagarta na wannan shekarar kamar yadda ta kanyi shekara-shekara.

Kowace shekara, mujallar ta U.S. News & World Report, ta kan gwada manyan jami'o'i fiye da 1,800 na Amurka, ta wajen amfani da mizanai da dama don gane wacce ce tafi sauran.

A wannan shekarar dai jami'ar dake sahun gaba ita ce Jami'ar Princeton. Ta biyu ita ce Jami'ar Harvard. Jami'o'in Chicago da Yale ne su ka yi na uku tare.

Idan kuma saboda wasu dalilai, wadannan kwalejojin ba su kayatar ba, to wannan binciken ya kuma wallafa Kwalejojin da ba na kimiyya ba, da jami'o'in yankuna da Kwalejojin yankuna da kuma Kwalejoji da Jami'o'in da bisa tarihi na Bakake ne.

Wani abin da ya banbanta binciken wannan karon da wadanda su ka gabata shi ne, a bana kuma a karon farko, an yi la'akari da girman aji da yawan dalibban dake cikinsa.

Alkaluma daga watan Janairu sun nuna ana ci gaba da samun hauhawar farashin kayan abinci, na mai da na gidaje da sauransu a Amurka
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 3:02 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

Bayan wasu shekaru kasuwanni na rufe saboda matsalar tsaro a yankin Birnin Gwari na jihar Kaduna, a yanzu harkoki sun fara dawowa
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 2:31 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG