A wannan makon ne shugaba Joe Biden ya gabatar da babban jawabi na shekara-shekara ga Amurkawa a zauren majalisar dokokin kasar. Jawabin na shugaban ya tabo muhimman abubuwa da suka faru tun bayan kama aikin shi, da kuma abubuwan da gwamnatin ta sa a gaba.