Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ivory Coast Tana Tuhumar Laurent Gbagbo Da Fashi

Shugaban kasar Ivory Coast Alassane Ouattara lokacind ayake magana da manema labarai a majalisar dinkin duniya,watan jiya.
Shugaban kasar Ivory Coast Alassane Ouattara lokacind ayake magana da manema labarai a majalisar dinkin duniya,watan jiya.

A karo na farko Cote D’Voire ko Ivory Coast, ta gabatar da caji da take yiwa tsohon shugaban kasar Laurent Gbagbo, da uwargidansa, wata hudu bayan hambare gwamnatinsa.

A karo na farko Cote D’Voire ko Ivory Coast, ta gabatar da caji da take yiwa tsohon shugaban kasar Laurent Gbagbo, da uwargidansa, wata hudu bayan hambare gwamnatinsa.

Jami’an kasar sunce jiya Alhamis ce aka tuhumi Mr. Gbagbo da laifuffuka da suka shafi tattali aarziki da suka hada da fashi, da kuma al-mubazzaranci da dukiyar jama’a. Haka kuma suka ce ranar talata aka gabatarda tuhuma kan uwargidan tsohon shugaban kasar, madam Simone Gbagbo.

Tun ranar 11 ga watan hudu ne aka yiwa tsohon shugaban da uwargidansa daurin talala.

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG