'Yan Isra'ila bakwai da Falasdinawa ashirin da bakwai da wadanda suka kai hari su tara da kananan yara takwas ne suka rasa rayukan su cikin sati biyu da aka kwashe a na kai hare hare akan titunan birnin.
Sojojin Falasdinu Sun Yi Arangama da na Isra'ila

9
Jami'in Tsaron Dan Sandan Isra'ila Na Tsaye Kusa Da Wani Ba Falasdinen Da Ake Zargin An Soke Shi Da Wuka, Oktoba 14, 2015.

10
Ma'aikata Lafiyar Falasdinawa Sun Dauki Wani Bafalasdinen Da Sojin Isra'ila Suka Ji Ma Rauni, Oktoba 14, 2015.