Kamfanin Apple ya fitar da wasu sabbin wayoyin iPhone har guda biyu Iphone 7 da kuma Iphone 7 Plus, a wani yunkuri da yake na ganin ya janyo hankulan jama’a domin samun hanyar mamaye kasuwar waya a duniya. Satumba 08, 2016
Apple 'Ya Fitar da Sabuwar Wayar Iphone 7 Da Iphone 7 Plus