WASHINGTON D.C —
Kowane rai na kaunar mai kyautata masa, wannan lamari haka yake domin kuwa duk abin da mutum ke so to lallai yana kaunar sa, sai dai a wani bangaren kalmomin biyu na nufin abu daban.
Kalmar yadda saba tattaunawa da matasa maza da mata domin jin tabakin su a game da Kalmar so da kauna, da dama sun alakanta so tsakanin mace da namiji, domin kuwa, kana iya kaunar mutum amma ba so tsakanin ku.
Ta dalilin haka ne zamu so jin ra'ayoyin ku mabanbanta domin samun cikakken bayani akan wannan batu.
A garzaya shafin mu na voahausafacebook domin a bayyana ra'ayi
Facebook Forum