Mahaukaciyar guguwar Mai suna Hurricane Mathew ta dira kan kasar Haiti bayan ruwa kamar da bakin kwarya na fiye da wuni guda, ya haddasa ambaliyar ruwa saman da tilastawa mutane da dama neman mafaka. Oktoba 04, 2016
Wata Mahaukaciyar Guguwa Mai suna Hurricane Mathew, Ta Dira Kan Kasar Haiti