Hotanin Fashewar Bom a Kasuwa a Maiduguri Ranar 2 ga Watan Maris 2014
Boma Bomai biyu sun tashi a kasuwar Ajilari-Gomari,a Maiduguri inda ya kasha mutane hamsin da daya a Arewa maso gabashin Najeriya inda nane tushen yan ta’ada masu tsatsauran ra’ayin adini,inji wani dan akajin Red cross,ranar 2 ga watan Maris 2014.
Hotanin Fashewar Bom a Kasuwa a Maiduguri Ranar 2 ga Watan Maris 2014