Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hira Da Kakakin Hukumar Zabe Ta Jamhuriyar Nijar


A washegarin babban zaben da ya gudana a jiya lahdi 27 ga watan Disamba a Jamhuriyar Nijar hukumar zaben kasar ta kafa sansanin musamman a babban dakin taro na Palais des congres dake birnin Yamai da nufin tattara sakamakon daga yankuna daban daban, yayinda sai a yau litinin ne zaben ke gudana a garin Madama na yankin Agadez saboda dalilan tsaro kamar yadda kakakin hukumar zabe Malan Nafiou Wada ya bayyana a zantawarsu da.

Hira Da Kakakin Hukumar Zabe Ta Jamhuriyar Nijar
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:43 0:00


Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG