A cewar hukumar lafiya ta duniya, jinin da yake lafiya ba tare da ya hau ba, shi ne wanda yake mizanin milimita 120 da 80 ko kasa da haka na ma’aunin mercury. Mutun ya na samun hawan jini ne idan mizanin milimita na jinin ya tsaya a 140 da 90 ko ma fiye da haka na ma’aunin mercury.
Hawan Jini Ciwo Ne Da Ya Ke Samun Mutane A Lokacin Da Karfi Da Saurin Zagayawar Jini A Cikin Jijiyoyin Mutun Suka Yi Sama Sosai