Hausawan garin Ngaoundere dake Kamaru sun ce su na matukar alfahari da sashin Hausa na Muryar Amurka bisa yadda yake mayar da hankali ga al’amuran da suka shafi rayuwarsu ta yau da kullun. Hausawan sun sanar da hakan ne a lokacin da shugaban Muryar Amurka, Aliyu Mustapha Sokoto ya ziyarce su a garin na Ngaoundere.
Zangon shirye-shirye
-
Nuwamba 04, 2024
Yaushe Ne Bakon Haure Yake Samun Damar Kada Kuri’a A Zaben Amurka?