Gwamnatin Tarayya Ta Bukaci Amurka Ta Tsawaita Yarjejeniyar AGOA
Tuggar wanda ke jagorantar shirin aiwatar da sabuwar manufar kasashen ketare da Shugaba Tinubu ya kirkiro, yace yarjejeniyar AGAO zai taimaka wa tattalin arzikin kasashen Afirka wanda Amurka ta yi musu rangwame wurin haraji domin ya basu daman shigo da kayayyaki da aka sarrafa kasuwannin Amurka.
Zangon shirye-shirye
-
Nuwamba 04, 2024
Yaushe Ne Bakon Haure Yake Samun Damar Kada Kuri’a A Zaben Amurka?
-
Oktoba 31, 2024
Tattaunawar VOA Da Dalibai 'Yan Afirka Kan Zaben Shugaban Amurka