Gwamnan Kano Abdullahi Ganduje da mukarrabansa suka yi tattaki zuwa majalisar dokokin jihar inda suka gabatar da kasafin kudin shekara mai zuwa domin majalisar ta fara muhawara a kai
Gwamnan Jihar Kano Ya Gabatar da Kasafin Kudin Shekara Mai Zuwa
Yanzu dai majalisar jihar Kano ta fara muhawara akan kasafin kudin shekara mai zuwa