Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

GRACE ALHERI ABDU: Domin Iyali, Oktoba 25, 2018: Matasa Da Siyasa a Najeriya, Kashi Na Daya


Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu

Shirin Domin Iyali na wannan makon yayi nazarin yadda matasa zasu cimma burin ganin an dama dasu a harkokin siyasa bayan kafa dokar da ta basu damar tsayawa takarar shugabancin Najeriya karkashin dokar nan da ake kira “Not Too Young To Run”.

Wakiliyar Sashen Hausa Zainab Babaji ta jagoranci tattaunawar da wadansu matasa a Jos, jihar Plato.

Ku saurari shirin domin jin abinda ya tsonewa matasa ido kan wannan batun.

Matasa da Siyasa-10:30"
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:29 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG