Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Gobe Alhamis Nigeria ke shirin maido da zirga-zirgar jiragen kasa daga Ikko zuwa Ilori


Tashar jiragen kasan Nigeria dake birnin Ikko ke nan inda jami'an hukumar zirga-zirgar jiragen kasa ke fatan kashe kudi Dala miliyan 166 domin ayyukan sake farfado da ayyukan zirga-zairgar jiragen kasa a Nigeria.
Tashar jiragen kasan Nigeria dake birnin Ikko ke nan inda jami'an hukumar zirga-zirgar jiragen kasa ke fatan kashe kudi Dala miliyan 166 domin ayyukan sake farfado da ayyukan zirga-zairgar jiragen kasa a Nigeria.

A ran Alhamis ce hukumomin Zirga-Zirgar jiragen kasa a Nigeria, wato “Railways”, zasu maido da Zirga-Zirga da jigilar Fasinja tsakanin tashoshin Ikko zuwa Ilori jihar Kwara.

A rahoton da wakilin Muryar Amurka(VOA) Ladan Ibrahim Ayawa ya aikowa sashen Hausa na cewa , hakan ba shine karon farko da hukumar “Railway” ta Nigeria ta fara wnanan shirin ban a gyaran ayyukan zirga-zirgar jiragen kasa.

A watan Maris, wato watan Ukun farkon wannan shekarar, jirgin kasa dauke da fasinja ya tashi daga tashar Ikko zuwa Ibadan, shalkwatar jihar Oyon Nigeria, duka a cikin shirin maido da zirga-zirgar daki-daki. Ran Alhamis ake shirin gudanar da mataki na biyu, sannan makatki na uku sine wanda zai taso daga Ikko zuwa Kano. Idan ba’a manta ba, tun watan Satumban day a gabata ne Gwamnatin Tarayyar Nigeria ta sayo sabbin kan tukwanen jiragen kasa guda 25 kuma an rarrabasu duk zuwa sauran tashoshin jiragen kasa a Nigeria.

Alkaluma daga watan Janairu sun nuna ana ci gaba da samun hauhawar farashin kayan abinci, na mai da na gidaje da sauransu a Amurka
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 0:03:02 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

Bayan wasu shekaru kasuwanni na rufe saboda matsalar tsaro a yankin Birnin Gwari na jihar Kaduna, a yanzu harkoki sun fara dawowa
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 0:02:31 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
Malam Bello Abba Yakasai masani kan harkokin noma ya yi karin haske akan matsalar tsaro ga manoma da hanyoyin magance wannan matsala
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p

No media source currently available

0:00 0:04:20 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG