Gobara ta barke a hedkwatar hukumar kwallon kafa ta Najeriya a Abuja, 20 ga Agusta, 2014. Babu wanda ya jirkita ana nan ana bincike kan sandiyar gobaran inji hukumomi.
Ginin Hukumar Kwallon Kafa na Najeriya ya yi Gobara, 20 ga Agusta, 2014

1
‘Yan kwana-kwana dauke da mesan ruwa a hedkwatan hukumar kwallon kafa ta Najeriya, inda gobara ya barke a Abuja, 20 ga Augusta, 2014.

2
Ana ganin wuta ta bayan fasassun gilasai na taga a gobaran da ya barke a hedkwatan hukumar kwallon kafa ta Najeriya a Abuja, 20 ga watan Agusta 2014.

3
Ginin Hukumar Kwallon kafa na Najeriya da ya yi gobara, 20 ga Agusta, 2014.

4
Ginin hukumar kwallon kafa ta Najeriya yana cin wuta, 20 ga Agusta, 2014.