Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

FBI: Maharan California Sun Yi Shekaru Biyu Suna Shirya Kai Harin


James Comey shugaban FBI
James Comey shugaban FBI

Makon jiya ne wasu mata da miji suka harbe mutane goma sha hudu har lahira kana suka jikata wasu ashirin da daya a garin San Bernardino dake jihar California nan Amurka

Shugaban hukumar binciken manyan laifuka ko FBI ta Amurka James Comey, yace maharan da ake zargi da kisan gillar da aka yi a San Bernadino cikin jihar Califronia makon jiya, sun juma da zama tsagera, gabannin zama mata da mijin su san juna a dandalin sada zumunta, har suka fara tadin jihadi da yin shahada shekaru biyu d a suka wuce.

Mr. Comey ya gayawa kwamitin kula da harkokin shari'a a majalisar dattijan Amurka jiya Laraba cewa, sun juma da baudewa kamin su kai harin na San Bernadino.

A bara ne suka yi aure.

Ahalinda ake ciki kuma,kafofin yada labarai masu yawa, jiya Laraba, sun bada labarin cewa wani aminin Syed Farook ya gayawa masu bincike cewa, an shirya kai wani harin a shekara ta 2012, amma aka fasa.

Alkaluma daga watan Janairu sun nuna ana ci gaba da samun hauhawar farashin kayan abinci, na mai da na gidaje da sauransu a Amurka
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 0:03:02 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

Bayan wasu shekaru kasuwanni na rufe saboda matsalar tsaro a yankin Birnin Gwari na jihar Kaduna, a yanzu harkoki sun fara dawowa
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 0:02:31 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
Malam Bello Abba Yakasai masani kan harkokin noma ya yi karin haske akan matsalar tsaro ga manoma da hanyoyin magance wannan matsala
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p

No media source currently available

0:00 0:04:20 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG