Dimbin mutane sun sake wani sabon sintiri akan titunan birnin Charlotte a jihar Carolina ta Arewa dake nan Amurka a dare na biyu jere a jiya Laraba don bayyana jin haushinsu akan wani sabon harbi da yan sanda suka yiwa wani Ba’Amurke Bakar Fata. Satumba 22, 2016