Dutsen La Palma na kasar Spain ya yi ta aman wuta mai kyalli wanda ya haska sararin samaniya da sanyin safiyar Lahadi, 7 ga Nuwamba.
Dutsen na Volcano ya barke ne da aman wuta kusan kwanaki 50 da suka gabata, inda ya lalata kusan kadada 1,000 na fili da fiye da kadarori 2,500 a tsibirin Tekun Atlantika.