Washington D.C. —
A ‘yan makonnin da suka gabata ne Shugaban Amurka, Joe Biden, ya karbi bakuncin takwaran aikinsa na Angola, Joao Lourenco a ofishinsa na Oval da ke Fadar White House, inda shugabannin biyu suka tattauna kan aikin layin dogon da Amurka za ta taimakawa Angola shimfidawa a wani mataki na yin gogayya da kasar China da wasu ke ganin tana kokarin yin kaka-gida a yankin nahiyar Afirka – aikin da ake fatan zai lakume dala biliyan daya.
A yi sauraro lafiya:
Dandalin Mu Tattauna