DARDUMAR VOA: Mawakiya ‘Yar Kasar Afirka Ta Kudu Tyla, Ta Fitar Da Album Din Ta Na Farko Da Ta Rada Wa Suna ‘Water’
- Murtala Sanyinna
- Hadiza Kyari
Wakar ta mai suna “Water”, ta sami shiga cikin zafafa 10, a jadawalin zafafan wakoki 100 na Amurka haka kuma a cikin zafafa 5 na Burtaniya. Taila ta bayyana album din mai wakoki 15 a matsayin zakaran gwajin dafi. Haka kuma albam din ya kumshi mawakin gambara Travis Scott, da mawakin Najeriya Tems.
Zangon shirye-shirye
-
Disamba 20, 2024
Ana Ci Gaba Da Fama Da Karancin Takardan Naira A Najeriya
-
Disamba 20, 2024
Hira Da Audu Bulama Bukarti A Birnin Landan Na Kasar Birtaniya
-
Disamba 07, 2024
Yadda Aka Kirga A WaninRumfar Zabe A Greater Accra
-
Disamba 07, 2024
An Fara Kirga Kuri'un Zaben Ghana