DARDUMAR VOA: A Jamhuriyya Nijar, Wani Mawaki Yana Koyawa Matasa Yadda Za Su Hada Gurmi, A Wani Yunkuri Na Bunkasa Al’adar Kidan Gurmin
- Murtala Sanyinna
- Hadiza Kyari
Ganin yadda zamani ke tasiri wajen bacewar wasu al’adun gargajiya, a Jamhuriyya Nijar, wani mawaki dan kasar, Maman Sani Mati, ya bullo da wani tsari da zai ba da damar ceto wasu al’adun kasar, musamman ma amfani da wasu kayan kade-kade na gargajiya da ke bazanar bacewa, ta hanyar horon kidan gurmi.
Zangon shirye-shirye
-
Disamba 20, 2024
Ana Ci Gaba Da Fama Da Karancin Takardan Naira A Najeriya
-
Disamba 20, 2024
Hira Da Audu Bulama Bukarti A Birnin Landan Na Kasar Birtaniya
-
Disamba 07, 2024
Yadda Aka Kirga A WaninRumfar Zabe A Greater Accra
-
Disamba 07, 2024
An Fara Kirga Kuri'un Zaben Ghana