Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ciwon Yoyon Fitsari, Daya Ne Daga Cikin Lalurori Mafiya Muni Da Ake Samu Sakamakon Rauni Da Uwa Ke Samu Wajen Haihuwa

Ciwon Yoyon Fitsari, Daya Ne Daga Cikin Lalurori Mafiya Muni Da Ake Samu Sakamakon Rauni Da Uwa Ke Samu Wajen Haihuwa
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:32 0:00

Ana samun ciwon ne sakamakon doguwar nakuda yayin da da yake yunkurin fitowa, inda kuma mahaifiyar ba ta samun kulawar gaggawa da ta dace a asibiti.

XS
SM
MD
LG