Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ciwon 'Ya Mace: Cin Zarafin Mata - Matsalolin Da Suka Dabaibaye Harkar Tafiyar Da Harkokin Shari'a


Aisha Mu'azu
Aisha Mu'azu

Duk da irin matsalolin da suke janyo koma-baya akan harkokin shari'a a Najeriya musamman ma wadanda suke da alaka da batun cin zarafin mata da al'umma, 'yan raji suke ganin ana sakaci wajen kwato wa wadanda aka zalunta hakkokin su. Akwai bukatar ayi duba na tsanaki a game da yadda za a shawo kan wadannan matsalolin.

A saurari shirin Ciwon 'Ya Mace:

Ciwon 'Ya Mace: Cin Zarafin Mata IV.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:44 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG