Washington, DC —
A lokuta da dama, mata suna fuskantar cin zarafi a zamantakewar aure, har ya kai ga samu rauni, rasa wani sassa na jikin mace ko kuma ma rasa ran ta baki daya. Sannin silar irin wadannan matsaloli da kuma mataken shari'ar da doka ta tanadar zai taimaka matuka wajen yi tufkar hanci kamar yadda Barrister Amina Umar Hussein, sakatariyar kungiyar lauyoyi mata reshen jihar Kano da hajiya Halima Baba Ahmad, shugabar cibiyar Center for Juvenile Delinquency Awarenes suka sheda a cikin tattaunawarsu da Muryar Amurka.
A saurari cikaken shirin Aisha Mu'azu:
Dandalin Mu Tattauna