Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Barcelona Ta Ci Wasanta Na Biyar A Jere


Yamal yana murnar zura kwalloa wasan Barcelona da Girona
Yamal yana murnar zura kwalloa wasan Barcelona da Girona

Atletico ta doke Valencia mai rike da matsayi na karshe da ci 3-0 tare da kwallaye daga Antoine Griezmann da sabbin ‘yan wasa Julián Álvarez da Conor Gallagher.

Lamine Yamal ya zura kwallaye biyu cikin kasa da minti 10 don jagorantar Barcelona zuwa ga nasara ta biyar a jere a farkon kakar gasar La Liga ta Sifaniya.

Kwallaye biyu na matashin dan wasa da kuma kwallayen rabin lokaci biyu daga Dani Olmo da Pedri su suka bai wa Barcelona nasara da ci 4-1 a kan abokiyar hamayyarta ta Catalonia, Girona.

Barcelona tana da tazarar maki hudu a saman tebur fiye da Real Madrid, Atletico Madrid da Villarreal.

Yamal ya fara zura kwallon farko bayan ya kwace kwallo daga hannun dan baya sannan ya cilla kwallon cikin raga a minti na 30.

Ya sake zura kwallo a minti na 37 bayan ya dauki wata kwallo ta tsantar dami a kala.

Atletico ta doke Valencia mai rike da matsayi na karshe da ci 3-0 tare da kwallaye daga Antoine Griezmann da sabbin ‘yan wasa Julián Álvarez da Conor Gallagher.

Dandalin Mu Tattauna

Kofin Duniya ta Qatar 2022

Kofin Duniya ta Qatar 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:32 0:00
Karin bayani akan Kofin Duniya ta Qatar 2022

Ronaldo vs. Messi

Ronaldo vs. Messi
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:01:24 0:00
Satumba 30, 2020

Ronaldo vs. Messi

Karin bayani akan Wasanni
XS
SM
MD
LG